Maigirma Gwamnan Jihar KANO INJINIYA ABBA KABIR Ya kaddamar da MOTUCI GUDA (30) Domin baiwa 'yan uwa

0
5



Dan Siyasa Tv_08099631330

Maigirma Gwamnan Jihar KANO INJINIYA ABBA KABIR Ya kaddamar da MOTUCI GUDA (30) Domin baiwa ‘yan uwa domin karfafamusu karfin guiwa Sokoto State Community Guard Corp’s.

Allah Ya kara taimakama Maigirma Gwamnan Jihar Sakoko,

Allah Ya kara babu Gagarumar Nasara
A jihar Sokoto,

Allah Ya kara ba’a Maigirma Gwamnan Jihar Sakoko nasara,

Insha Allahu tsaro zai kara samuwa a jihar Sokoto,

Sokoto State Community Guard Corp’s Waton Jami’an da zasu taimaka wajan samar da tsaro a jihar Sokoto.

Sirajo Bello
Hungumawa
Daga fadar Gwamnatin
jihar Sokoto
//09//03//2024.

source

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here