Zulum ya bayyana cigabada suka Samu a borno a Ramadan, Abba Zai Kashe N6bn NDLEA ta Fitar da Sanarwa

0
5



Gwamnatin jihar kano ta ware Naira biliyan 6 domin ciyar da marasa galihu a jihar da ke shiyyar Arewa maso Yammacin Najeriya.

Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa ta rage yawan yaran da basu zuwa makarantan boko daga miliyan biyu zuwa yara 800,000 yanzu.

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta jihar Katsina ta sanar da ganawa ta musamman da masu otal-otal a jihar don tattauna yadda za a dakile safarar miyagun kwayoyi a jihar.

The Kano state government has allocated 6 billion naira to feed the poor in the state in the North West zone of Nigeria.

The Borno state government has announced that it has reduced the number of children who do not attend primary school from two million to 800,000 children now.

The Katsina State Anti-Drug Trafficking Commission has announced a special meeting with hoteliers in the state to discuss how to curb drug trafficking in the state.

Zulum ya bayyana cigabada suka Samu a borno a Ramadan, Abba Zai Kashe N6bn NDLEA ta Fitar da Sanarwa.
________________________________________________

Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here