Zanga zangar lumana ya barke a Jihar Oyo kan tsadar Abinci a Najeriya

0
5



Thousands of people took to the streets of Ibadan, Oyo State in the southwest of Nigeria to express their anger at the high cost of living in Nigeria.

This comes after similar demonstrations in Kano and Niger states, where many people came out to complain about the problem of rising prices of consumer goods.

Zanga zangar lumana ya barke a Jihar Oyo kan tsadar Abinci a Najeriya.

Dubban mutane sun hau kan titunan birnin Ibadan na jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya domin nuna fushinsu kan tsadar rayuwa a Najeriya.

Hakan na zuwa ne bayan gudanar da irin wannan zanga-zanga a jihohin Kano da Neja, inda mutane da dama suka fito domin kokawa kan matsalar tashin farashin kayan masarufi.
________________________________________________

Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here