NAJERIYA A YAU: Illolin Yawaita Amfani Da Soshiyal Midiya A Ramadan

0
7


More Podcasts

Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba.

A lokacin Ramadaan yana da kyau mutum ya yi kokarin kaucewa duk wani abin da zai raunana mishi azumi.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da zai faru da ku idan kuka yawaita amfani a da soshiyal midiya a lokacin Ramadan.

Domin sauke shirin, latsa nan



Source link

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here