APCn Kano sun Saka Abba a gaba kan tallafin watan Ramadan/Ka roki Musulmai su yafe Maka/Atiku Tinubu

0
2



Jam’iyyar adawa ta APC a jihar Kano ta taso gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf kan batun da ya shafi ciyarwar Ramadana

Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya musanta rahotannin da aka yada cewa gwamnatinsa ta ware Naira biliyan 6 don ciyar da mutane a watan Ramadana.

Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin duba yadda ake ciyarwar azumin watan Ramadan, a kananan hokumomin cikin birnin jihar 8, domin sa ido da duba yadda ake gudanar da aikin dafawa da rabawa al’umma abincin.

Reno Omokri ta ba dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP, Peter Obi shawarar yadda Musulmai za su zabe shi.

Na ji daɗin labarin sakin yara ‘yan makaranta 287 a Kaduna bayan shafe kwanaki 16 a hannun ‘masu garkuwa ~Atiku Abubakar

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yi maraba da labarin sakin ‘yan makarantar Kuriga da ke jihar Kaduna, ya kuma jaddada muhimmancin haɗin gwiwa tsakanin Gwamnatin Tarayya da jihohi domin samun sakamako mai kyau, musamman kan harkokin tsaro.

The opposition party, APC in Kano state has raised the issue of Kano governor, Abba Kabir Yusuf on the issue related to Ramadan feeding

Kano State Governor Abba Yusuf has denied reports that his government has allocated 6 billion Naira to feed people in the month of Ramadan.

The Kano government has set up a committee to monitor how the fasting month of Ramadan is spent in the 8 local governments in the state city, to monitor and monitor how the work of cooking and distributing the food to the community is being carried out.

Reno Omokri has advised the presidential candidate of the LP party, Peter Obi, on how Muslims can vote for him.

I am pleased with the news of the release of 287 school children in Kaduna after spending 16 days in the hands of kidnappers ~Atiku Abubakar

President Bola Tinubu welcomed the news of the release of Kuriga school children in Kaduna state, and emphasized the importance of cooperation between the Federal Government and the states to achieve good results, especially in security matters.

APCn Kano sun Saka Abba a gaba kan tallafin watan Ramadan/Ka roki Musulmai su yafe Maka/Atiku Tinubu.
________________________________________________

Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here