Kano emirate today – Goodnewsnigeria https://goodnewsnigeria.com There is Good in Nigeria. Mon, 05 Aug 2024 15:12:23 +0000 en-US hourly 1 https://wordpress.org/?v=6.6.1 Abba ya Samu yabo Daga Lauya kan Masarautar Kano/Yan Sanda sun Mai siyar da kayan Zanga zanga Ndume https://goodnewsnigeria.com/nigeria/abba-ya-samu-yabo-daga-lauya-kan-masarautar-kano-yan-sanda-sun-mai-siyar-da-kayan-zanga-zanga-ndume/?utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=abba-ya-samu-yabo-daga-lauya-kan-masarautar-kano-yan-sanda-sun-mai-siyar-da-kayan-zanga-zanga-ndume https://goodnewsnigeria.com/nigeria/abba-ya-samu-yabo-daga-lauya-kan-masarautar-kano-yan-sanda-sun-mai-siyar-da-kayan-zanga-zanga-ndume/#respond Tue, 23 Jul 2024 08:28:03 +0000 https://goodnewsnigeria.com/nigeria/abba-ya-samu-yabo-daga-lauya-kan-masarautar-kano-yan-sanda-sun-mai-siyar-da-kayan-zanga-zanga-ndume/ Abba ya Samu yabo Daga Lauya kan Masarautar Kano/Yan Sanda sun Mai siyar da kayan Zanga zanga Ndume



A prominent lawyer in Kano has reacted after the creation of three kingdoms by Governor Abba Kabir in Kano state.

Senator Muhammad Ali Ndume has advised the President, Bola Ahmed Tinubu to go through discussions to deal with the protests that the youths are planning to do.

The security forces have arrested and detained a businessman in Kano named Bashir Yunusa for selling protest shirts against the pressure of life in Nigeria.

The National Association of Doctors (NARD), at the Ahmadu Bello University Teaching Hospital (ABUTH) in Zaria, has started a five-day warning strike. friend

Fitaccen lauya a Kano ya yi martani bayan kirkirar masarautu guda uku da Gwamna Abba Kabir ya yi a jihar Kano.

Sanata Muhammad Ali Ndume ya shawarci Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bi ta lalama da tattaunawa wajen magance zanga-zangar da matasa ke shirin yi.

Jami’an tsaro sun kama tare da tsare wani ɗan kasuwa a Kano mai suna Bashir Yunusa kan sayar da rigunan zanga-zanga kan matsin rayuwa a Najeriya.

Ƙungiyar Likitoci ta Ƙasa (NARD), a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello (ABUTH) da ke Zariya, ta fara yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar.
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

]]>
https://goodnewsnigeria.com/nigeria/abba-ya-samu-yabo-daga-lauya-kan-masarautar-kano-yan-sanda-sun-mai-siyar-da-kayan-zanga-zanga-ndume/feed/ 0 447362
Dole a tsike Tinubu Matasan sun yaga Postan Tinubu a Yobe, Abba hikima yayi magana kan tsike Tinubu https://goodnewsnigeria.com/nigeria/dole-a-tsike-tinubu-matasan-sun-yaga-postan-tinubu-a-yobe-abba-hikima-yayi-magana-kan-tsike-tinubu/?utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=dole-a-tsike-tinubu-matasan-sun-yaga-postan-tinubu-a-yobe-abba-hikima-yayi-magana-kan-tsike-tinubu https://goodnewsnigeria.com/nigeria/dole-a-tsike-tinubu-matasan-sun-yaga-postan-tinubu-a-yobe-abba-hikima-yayi-magana-kan-tsike-tinubu/#comments Mon, 22 Jul 2024 17:56:01 +0000 https://goodnewsnigeria.com/nigeria/dole-a-tsike-tinubu-matasan-sun-yaga-postan-tinubu-a-yobe-abba-hikima-yayi-magana-kan-tsike-tinubu/ Dole a tsike Tinubu Matasan sun yaga Postan Tinubu a Yobe, Abba hikima yayi magana kan tsike Tinubu



The Coalition of Northern Nigeria, CNG, has expressed its concern over the economic collapse of the country, warning that the federal government’s dark-skinned approach is exacerbating major economic challenges without providing any effective solutions.

Some angry youths in Damaturu, the capital of Yobe state, destroyed the big boards erected to welcome President Bola Tinubu to the state.

A prominent lawyer from Kano state, Abba Hikima has advised the Federal Assembly to impeach the president even if it is seen that he cannot.

Gamayyar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya, CNG, ta bayyana fargabar ta kan taɓarɓarewar tattalin arzikin ƙasar, inda ta yi gargaɗin cewa salon lalube cikin duhu da gwamnatin tarayya ke yi na ƙara ta’azzara manyan ƙalubalen tattalin arziki ba tare da samar da wata ƙwaƙƙwarar mafita ba.

Wasu fusatattun matasa a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, sun lalata manyan allunan da aka kafa domin yi wa Shugaba Bola Tinubu maraba zuwa jihar.

Fitaccen lauya daga jihar Kano, Abba Hikima ya shawarci majalisar tarayya da ta tsige shugaban kasa ma damar aka ga ba zai iya ba.
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

]]>
https://goodnewsnigeria.com/nigeria/dole-a-tsike-tinubu-matasan-sun-yaga-postan-tinubu-a-yobe-abba-hikima-yayi-magana-kan-tsike-tinubu/feed/ 1 439157
Sakon Abba ga Ganduje da Jamiyyun AdAway kan Zaben Kananan Hukumomi yan Sanda Wani ya Kashe kakarsa https://goodnewsnigeria.com/investment/sakon-abba-ga-ganduje-da-jamiyyun-adaway-kan-zaben-kananan-hukumomi-yan-sanda-wani-ya-kashe-kakarsa/?utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sakon-abba-ga-ganduje-da-jamiyyun-adaway-kan-zaben-kananan-hukumomi-yan-sanda-wani-ya-kashe-kakarsa https://goodnewsnigeria.com/investment/sakon-abba-ga-ganduje-da-jamiyyun-adaway-kan-zaben-kananan-hukumomi-yan-sanda-wani-ya-kashe-kakarsa/#respond Mon, 22 Jul 2024 13:52:59 +0000 https://goodnewsnigeria.com/investment/sakon-abba-ga-ganduje-da-jamiyyun-adaway-kan-zaben-kananan-hukumomi-yan-sanda-wani-ya-kashe-kakarsa/ Sakon Abba ga Ganduje da Jamiyyun AdAway kan Zaben Kananan Hukumomi yan Sanda  Wani ya Kashe kakarsa



Ku shiga zaɓen ƙananan hukumomi da zamu gudanar don ku gwada sa’ar ku – Gwamnan Kano ga jam’iyyun adawa Jihar Kano …

source

]]>
https://goodnewsnigeria.com/investment/sakon-abba-ga-ganduje-da-jamiyyun-adaway-kan-zaben-kananan-hukumomi-yan-sanda-wani-ya-kashe-kakarsa/feed/ 0 445435
Anyi zanga zanga Kungiyar kare hakkin Bil-Adama tayi Allah wadai kama Abu Salma Abba ya kubtar kano https://goodnewsnigeria.com/nigeria/anyi-zanga-zanga-kungiyar-kare-hakkin-bil-adama-tayi-allah-wadai-kama-abu-salma-abba-ya-kubtar-kano/?utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=anyi-zanga-zanga-kungiyar-kare-hakkin-bil-adama-tayi-allah-wadai-kama-abu-salma-abba-ya-kubtar-kano https://goodnewsnigeria.com/nigeria/anyi-zanga-zanga-kungiyar-kare-hakkin-bil-adama-tayi-allah-wadai-kama-abu-salma-abba-ya-kubtar-kano/#comments Mon, 22 Jul 2024 12:01:52 +0000 https://goodnewsnigeria.com/nigeria/anyi-zanga-zanga-kungiyar-kare-hakkin-bil-adama-tayi-allah-wadai-kama-abu-salma-abba-ya-kubtar-kano/ Anyi zanga zanga Kungiyar kare hakkin Bil-Adama tayi Allah wadai kama Abu Salma Abba ya kubtar kano



Hukumar yaki da bautarwa da safarar ɗan adam a Najeriya NAPTIP haɗin guiwa da gwamnatin jihar Kano sun yi nasarar dawo da wasu yan jihar 59 da aka yi safararsu zuwa ƙasar gana don samun ingantaciyar rayuwa a chan.

Gwamnatin jihar Katsina ta shirya samar da tashar wutar lantarki domin amfanin gidaje da masana’antu.

Mazauna ƙaramar hukumar Kankara ta jihar Katsina sun gudanar da zanga-zanga a ranar Asabar.

KUNGIYAR KARE HAKKIN BIL`ADAMA TA DUNIYA WATO (AMNESTY INTERNATIONAL) TAYI ALLAH WADAI DA KAMA MAWALLAFI A SHAFIN SADA ZUMUNTA NA TIK TOK – JUNAIDU ABDUSSALAM ABDULLAHI (ABU SALMA)

The anti-slavery and human trafficking agency in Nigeria, NAPTIP, in collaboration with the Kano state government, have successfully brought back 59 people from the state who were trafficked to Ghana to have a better life in the country.

The Katsina state government has planned to create a power station for the use of households and industries.

Residents of Kankara local government of Katsina state staged a protest on Saturday.

THE HUMAN RIGHTS DEFENSE ORGANIZATION OF THE WORLD THAT IS (AMNESTY INTERNATIONAL) SPOKE ON ARREST THE AUTHOR OF THE TIK TOK NETWORK – JUNAIDU ABDUSSALAM ABDULLAHI (ABU SALMA)
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

]]>
https://goodnewsnigeria.com/nigeria/anyi-zanga-zanga-kungiyar-kare-hakkin-bil-adama-tayi-allah-wadai-kama-abu-salma-abba-ya-kubtar-kano/feed/ 1 440595