Taurarin Zamani: Al-Ameen Triple – Aminiya

0
3


Al-Ameen Triple dan uwa ne ga Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da ‘Kano State Material’ ko kuma ‘Al-Ameen G-Fresh’, ya bayyana yadda rikicin auren G-Fresh da matarsa Sadiya Haruna ya samo asali.

Har wa yau, ya bayyana lashe kambun ‘Grammy Award’ a matsayin babban burinsa a rayuwa.

 





Source link

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here