Shekarau ya Shawarci Tinubu, An sake Maka Ganduje a kotu kan Shugabacin APC, An soki Buhari, kaduna

0
2
Shekarau ya Shawarci Tinubu, An sake Maka Ganduje a kotu kan Shugabacin APC, An soki Buhari, kaduna



Tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau ya shawarci Shugaba Bola Tinubu kan ‘yan sandan jihohi.

Tsohon mai neman kujerar shugaban APC, Mohammed Saidu-Etsu ya sake shigar da kara kan Abdullahi Ganduje.

Shugaban kungiyar Neja Delta (PANDEF), Edwin Clark ya zargi tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari da marawa cin hanci baya.

Daya daga cikin ’yan bindiga da suka kai hari tare da sace fasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya shiga hannu bayan shekaru biyu da faruwar lamarin.

Former governor of Kano state, Mallam Ibrahim Shekarau advised President Bola Tinubu on the state police.

The former APC presidential candidate, Mohammed Saidu-Etsu, has again filed a lawsuit against Abdullahi Ganduje.

The president of the Niger Delta Federation (PANDEF), Edwin Clark has accused the former president, Muhammad Buhari of supporting bribery.

One of the bandits who attacked and kidnapped passengers on the train from Abuja to Kaduna was involved two years after the incident.

Shekarau ya Shawarci Tinubu, An sake Maka Ganduje a kotu kan Shugabacin APC, An soki Buhari, kaduna
________________________________________________

Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here