Peter Obi na shan matsi sai ya hakura da takarar shugaban kasa ya koma yawa Atiku matamaki a 2027

0
5


Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023, Peter Obi na shan matsi akan sai ya hakura da takararsa ta shugaban kasa a shekarar 2027 ya koma yawa takarar Atiku mataimakin shugaban kasa dan su kayar da Tinubu.

Wani babban dan PDP Uche Rochas ne ya bayyana haka inda yace ya kamata Peter Obi ya hakura ya yi hadaka da Atiki dan samun nasarar zabe.

Peter Obi dai ya zo a matsayi na 3 a zaben da ya gudana bayan Tinubu da Atiku.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta





Source link

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here