Manyan abubuwan da suka faru a Najeriya da Nijar a 2023

0
3


...

Asalin hoton, Getty Images

  • Marubuci, Abdullahi Bello Diginza
  • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Abuja
  • Twitter,
  • Aiko rahoto daga Abuja

Wannan maƙala ce da ta yi waiwaiye kan muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya da makwabciyarta Jamhuriyar Nijar a cikin shekarar 2023

Yayin da shekarar 2023, ke tattara komatsanta don yin ban-kwana, tarihin Najeriya da Nijar ba zai taɓa cika ba sai da shekarar.

Abubuwa da dama sun faru a waɗannan ƙasashe, waɗanda tarihi ba zai taɓa mantawa da su ba.

Manyan abubuwan da suka faru a Najeriya

An samu faruwar al’amura da dama a Najeriya cikin shekarar ta 2023, kama da gada siyasa da tatalin arziki da tsaro da sauran fannoni.





Source link

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here