Anyi zanga zanga Kungiyar kare hakkin Bil-Adama tayi Allah wadai kama Abu Salma Abba ya kubtar kano

1
2
Anyi zanga zanga Kungiyar kare hakkin Bil-Adama tayi Allah wadai kama Abu Salma Abba ya kubtar kano



Hukumar yaki da bautarwa da safarar ɗan adam a Najeriya NAPTIP haɗin guiwa da gwamnatin jihar Kano sun yi nasarar dawo da wasu yan jihar 59 da aka yi safararsu zuwa ƙasar gana don samun ingantaciyar rayuwa a chan.

Gwamnatin jihar Katsina ta shirya samar da tashar wutar lantarki domin amfanin gidaje da masana’antu.

Mazauna ƙaramar hukumar Kankara ta jihar Katsina sun gudanar da zanga-zanga a ranar Asabar.

KUNGIYAR KARE HAKKIN BIL`ADAMA TA DUNIYA WATO (AMNESTY INTERNATIONAL) TAYI ALLAH WADAI DA KAMA MAWALLAFI A SHAFIN SADA ZUMUNTA NA TIK TOK – JUNAIDU ABDUSSALAM ABDULLAHI (ABU SALMA)

The anti-slavery and human trafficking agency in Nigeria, NAPTIP, in collaboration with the Kano state government, have successfully brought back 59 people from the state who were trafficked to Ghana to have a better life in the country.

The Katsina state government has planned to create a power station for the use of households and industries.

Residents of Kankara local government of Katsina state staged a protest on Saturday.

THE HUMAN RIGHTS DEFENSE ORGANIZATION OF THE WORLD THAT IS (AMNESTY INTERNATIONAL) SPOKE ON ARREST THE AUTHOR OF THE TIK TOK NETWORK – JUNAIDU ABDUSSALAM ABDULLAHI (ABU SALMA)
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here