Abba ya Samu yabo Daga Lauya kan Masarautar Kano/Yan Sanda sun Mai siyar da kayan Zanga zanga Ndume

0
2
Abba ya Samu yabo Daga Lauya kan Masarautar Kano/Yan Sanda sun Mai siyar da kayan Zanga zanga Ndume



A prominent lawyer in Kano has reacted after the creation of three kingdoms by Governor Abba Kabir in Kano state.

Senator Muhammad Ali Ndume has advised the President, Bola Ahmed Tinubu to go through discussions to deal with the protests that the youths are planning to do.

The security forces have arrested and detained a businessman in Kano named Bashir Yunusa for selling protest shirts against the pressure of life in Nigeria.

The National Association of Doctors (NARD), at the Ahmadu Bello University Teaching Hospital (ABUTH) in Zaria, has started a five-day warning strike. friend

Fitaccen lauya a Kano ya yi martani bayan kirkirar masarautu guda uku da Gwamna Abba Kabir ya yi a jihar Kano.

Sanata Muhammad Ali Ndume ya shawarci Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bi ta lalama da tattaunawa wajen magance zanga-zangar da matasa ke shirin yi.

Jami’an tsaro sun kama tare da tsare wani ɗan kasuwa a Kano mai suna Bashir Yunusa kan sayar da rigunan zanga-zanga kan matsin rayuwa a Najeriya.

Ƙungiyar Likitoci ta Ƙasa (NARD), a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello (ABUTH) da ke Zariya, ta fara yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar.
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here