A FADA A CIKA da gwamnan Jihar Yobe

18
5
A FADA A CIKA da gwamnan Jihar Yobe



Gwamnan jihar Yobe a Najeriya ya bayyana yadda yake hada aikinsa na gwamnan da kuma aikin shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa.
#bbc_afadaacika #hausamovies #muhawararbbc #kannywood

BBC Hausa YouTube: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama’a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa

Subscribe:
Website:
Facebook:
Instagram:
Twitter:

source

18 COMMENTS

  1. Masha Allah GASKIYA ranka ya dade bayananka sun kayatar kuma Allah ya taimaka ya ida nufi dayake Ni ba dan jahar Yobe bane dan jahar Sokoto ne Ni amma na gamsu da kamun ludayin ka Allah ya taimaka

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here