Dole a tsike Tinubu Matasan sun yaga Postan Tinubu a Yobe, Abba hikima yayi magana kan tsike Tinubu

1
3
Dole a tsike Tinubu Matasan sun yaga Postan Tinubu a Yobe, Abba hikima yayi magana kan tsike Tinubu



The Coalition of Northern Nigeria, CNG, has expressed its concern over the economic collapse of the country, warning that the federal government’s dark-skinned approach is exacerbating major economic challenges without providing any effective solutions.

Some angry youths in Damaturu, the capital of Yobe state, destroyed the big boards erected to welcome President Bola Tinubu to the state.

A prominent lawyer from Kano state, Abba Hikima has advised the Federal Assembly to impeach the president even if it is seen that he cannot.

Gamayyar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya, CNG, ta bayyana fargabar ta kan taɓarɓarewar tattalin arzikin ƙasar, inda ta yi gargaɗin cewa salon lalube cikin duhu da gwamnatin tarayya ke yi na ƙara ta’azzara manyan ƙalubalen tattalin arziki ba tare da samar da wata ƙwaƙƙwarar mafita ba.

Wasu fusatattun matasa a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, sun lalata manyan allunan da aka kafa domin yi wa Shugaba Bola Tinubu maraba zuwa jihar.

Fitaccen lauya daga jihar Kano, Abba Hikima ya shawarci majalisar tarayya da ta tsige shugaban kasa ma damar aka ga ba zai iya ba.
_____________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y’an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel

MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel

Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

source

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here