An jawo hankalin rundunar ‘yan sandan jihar Katsina kan wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da ke nuna yadda wasu halittu (baki) suka mamaye Katsina.
Rundunar tana son bayyana a fili cewa abubuwan da ke cikin bidiyon gaba daya na bogi ne da kuma kokarin kawo cikas ga zaman lafiya da mutanen jihar ke samu ta hanyar wata barna.
Don haka, ana kira ga jama’a da kada su firgita su yi watsi da faifan bidiyon na bogi da abubuwan da ke cikin sa.
SP Gambo Isah, ANIPR,
Jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda,
Domin: Kwamishinan ‘Yan Sanda,
Rundunar Jihar Katsina.
source
A ji tsoron Allah. Shin wannan hadawa aka yi koko gaskiya ne?
Ya akayi kukasan cewa daga mars ya fito?
LOL!!! That is SO FUCKING FAKE!!!
Very funny!
Don’t let Joe Biden sniff the alien!
😆 CGI much? 😂
It's unbelievable that this is causing panic in Nigeria. There would have to be some really dumb people in Nigeria to believe this is real.
Ai duk sai kun mutu wlh
Dan sai ya kashe ku
Wai dan Allah wannan maganar gaskiyace?
Wai dan Allah wannan maganar gaskiyace?
How real is this.