Gwamnan jihar Yobe a Najeriya ya bayyana yadda yake hada aikinsa na gwamnan da kuma aikin shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa.
#bbc_afadaacika #hausamovies #muhawararbbc #kannywood
BBC Hausa YouTube: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama’a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
Subscribe:
Website:
Facebook:
Instagram:
Twitter:
source
Dan Allaah ku tambaya mana Gwamna mai yasa ba a dawo da hawa machine ba a Yobe duk da Allaah yakawo mana saukin boko haram kuma yayi mana Alkawari akan hakan .
🇩🇿🕌
Masha Allah daga nan portharcourt Nigeria inatare
Masha Allah gwamnanmu fatan Alkairi daga nan Saudiyya
Shirin ya kayatar matuka, don Allah inaso ashiri nagaba kuyi da Gwamnan Jahar Katsina- Aminu Bello Masari.
Masha allah
BBC Yaushe za kuyi hira da gwamna jihar Taraba?
Kai Barrister Bulama. Su Lauyuyi manNya
Masha ALLAH
Muna fatan Allah ya bamu shuwagabanni na gari har yanxu muna dakon gwamnan mu na kano
Don Allah ku gayyato mana gwamna Taraba
Mashallah
Masha Allah GASKIYA ranka ya dade bayananka sun kayatar kuma Allah ya taimaka ya ida nufi dayake Ni ba dan jahar Yobe bane dan jahar Sokoto ne Ni amma na gamsu da kamun ludayin ka Allah ya taimaka
Shirin da yafi burgeni a jerin shirye shiryenku
Masha Allah,ina kara tuni akan maganar Makarantar coega.
Wannan gaskiyane our governor
Gwamnan Jahar Kebbi Atiku Bagudu
Mukan bamusan anyiba kawai yafadane sanrarsa
Masha allah oga allah yakara lfy